ha
<< PrayerbooksHausa
Allon Wuta Mai Ƙōnāwa Allō Zuwa Ga Ahmad Arwalla Assubāhi Aure Azumi Dare Galgaɗi Zuwa Ga Ango Da Amarya Gōdiya Haɗin Kai Kāriya Mariganya Matsalōli Neman Lahiya Neman Sauki Cikin Matsala Salla Farilla Dōguwa Salla Farilla Madaidaiciya Sallar Farilla Gajera Sāfe Tsari Tsāme Daga Bukin Rānekun Tuāwa Tūba Wa’azi Yabo Yārā Zanā’ida Ziyāra Ɗaukaka Allon Wuta Mai Ƙōnāwa Da sūnan Allah, madawwami, mafi girma. A gaskiya, zūkācen aminnai nā tōyēwa cikin wutar rabuwa: Inā ƙyalƙyalin hasken fuskarka, yā kai abun ƙaunar dūniyōyi?